Jump to content

Wq/ha/Isabel Bishop

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Isabel Bishop
Ba na si in zama mace, kawai ina so in zama mai zane.

Isabel Bishop (3 ga watan Maris, shekara ta 1902 zuwa 19 ga watan Fabrairu, shekara ta 1988) ta kasance mai zane ta zamanin baya. Tana kuma daga cikin mafarin tafiyar feminsanci.

Zantuka

[edit | edit source]
  • Ba na si in zama mace, kawai ina so in zama mai zane.
    • Isabel Bishop
      Jawabi (16 ga watan Disamba, shekara ta 1982) kamar yadda aka kwafo daga The "New Woman" Revised : Painting and Gender Politics on Fourteenth Street (a shekarar 1992) by Ellen Wiley Todd, Ch. 7, p. 273.